Isa ga babban shafi
Kirsimeti

Kirsimeti: Fafaroma Francis ya ja hankali kan ‘yan gudun hijira

Shugaban mabiya darikar katolika, Fafaroma Francis ya bukaci mabiyan sama da biliyan daya da miliyan 300 da kar su manta da halin da 'Yan gudun hijira ke ciki wadanda tashin hankali ya tilastawa barin kasashen su a lokacin bukukuwan Kirsimeti.

Shugaban mabiya darikar katolika Fafaroma Francis
Shugaban mabiya darikar katolika Fafaroma Francis REUTERS
Talla

Fafaroman ya ce duniya ta ga yadda aka tilastawa miliyoyin mutane barin gidajen su da kuma kasashen su, yayin da ya zargi wasu shugabanni da haifar da matsalar domin biyan bukatun kan su.

A nashi sakon, Sarki Filipe na kasar Spain ya bukaci hadin kan al’ummar kasar musamman mutanen Yankin Catalonia mai makon fito na fito da gwamnatin kasar.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.