Isa ga babban shafi
Afghanistan

An kashe fararen hula da dama a Afghanistan

Hare haren da jiragen Amurka suka kai a gabashin Afghanistan sun kashe fararen hula da dama a yau Juma’a .Gwamnan lardin Haska Mina Saaz Wall ya  ce dakarun Amurka ne suka kai harin ta sama a lardin Nangardar .

Akwai kwararrun sojojin Amurka da ke taimaka wa takwarorinsu na Afghanistan a yaki da Taliban
Akwai kwararrun sojojin Amurka da ke taimaka wa takwarorinsu na Afghanistan a yaki da Taliban REUTERS/Ahmad Nadeem
Talla

Ana ganin harin na iya kawo cikas ga kokarin samar da zaman lafiya a kasar mai fama da rikici.

Ya zuwa yanzu hukumomin Amurka ba su ce upon ba dangane da wannan hari da jiragen ta suka kai lardin Nangardar.

Wasu yankunan Afghanistan sun kasance maboya ga wasu shugabanin kungiyoyin yan ta’ada dama wasu yan tawaye dake kokarin wargaza batun zaman lafiya a kasar da ta jima ta na fama da rikici.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.