Indonesia
An sake kama fursunoni da suka tsere daga gidan yarin Indonesia
Jami'an tsaro a kasar Indonesia sun yi katarin kama yawancin fursunoni da suka tsere daga gidan yarin kasar mai cunkoso dake tsubirin Sumatra.
Wallafawa ranar:
Talla
Fursunoni 200 suka tsere daga gidan yarin dake birnin Pekambura a lokacin da aka fito da su don yin sallar Juma'a a jiya.
Ya zuwa yau Asabar an sami kamo akalla fursunoni 171 kamar yadda kakakin Rundunar ‘yan sanda Guntur Aryo Tejo ya sanar.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu