Isa ga babban shafi
Masar-Syria-Iraqi

Yan Kungiyar IS sun soma canza wuraren zama

Masu lura da lamurran kungiyar IS masu ikirarin jihadi a Iraqi da Syria, bisa dukkan alamu mayyakan yanzu sun maida hankula ne wajen kutsawa cikin kasar Masar.Rahotanni na cewa ‘yan kungiyar ta IS na kara karfi ne a yankunan dake da kan iyaka da Isra’ila, inda tuni ta dauki alhakin kisan soja da ‘yan sanda da dama. 

Sojojin sa-kai da ke taimakawa dakarun Iraqi wajen yaki da Mayakan da suka karbe ikon biranen arewacin kasar.
Sojojin sa-kai da ke taimakawa dakarun Iraqi wajen yaki da Mayakan da suka karbe ikon biranen arewacin kasar. REUTERS/Alaa Al-Marjani
Talla

Kungiyar IS ta amsa cewa ita ta kai hari kan jirgin fasinja na Russia bara wanda ya kashe mutane 224 a Masar, yawanci ‘yan yawon shakatawa.Masana na yabon sojan Masar saboda jajircewa wajen hana ayyukan ta’addanci.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.