Isa ga babban shafi
Amurka

Zangon karshe na yakin neman zaben Amurka

‘Yan takarar shugabancin kasar Amruka 2 sun shiga zangon karshe na yakin neman zaben shugabancin kasar da za a yi a ranar 8 ga wannan wata na Nuwamba.

yan takarar shugabancin kasar Amruka  Donald Trump da  Hillary Clinton
yan takarar shugabancin kasar Amruka Donald Trump da Hillary Clinton REUTERS/Carlo Allegri (L)/Carlos Barria (R)/File Photos
Talla

Donald Trump jam’iyar Republican da Hillary Clinton ta jam’iyar Democrat, sun kara akawa dawakin yakin neman zabensu kaimi, a wasu manyan jihohin kasar dake da matukar muhimmanci a zaben.

A jiya juma’a bayan da ta ziyarci jihar Pennsylvanie kafin ta zarce a Cleveland dake cikin jihar 'Ohio, a yau yar takarar démocrate Hillary Clinton za ta ziyarci Michigan dandalin masana’antun kasar da matsalar tattalin arziki ta shafa a 2008.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.