Isa ga babban shafi
Russia

Jirgin Saman Rasha ya fadi mutane 19 sun mutu

Wani jirgin saman Rasha mai saukan ungulu dauke da ma'aikatan hakar man fetur da iskar Gas ya yi hatsari a yankunan Siberia saboda munin yanayi har mutane 19 dake ciki sun mutu.

Irin jirgin sama mai saukan ungulu da ya fadi
Irin jirgin sama mai saukan ungulu da ya fadi Reuters/路透社
Talla

Jirgin mai dauke da mutane 22 da suka hada da matukan jirgin 3 tun ajiya ya fadi a gabashin Yamalo-Nenetsky dake da tazaran kilomita 2,400 arewa-maso-gabashin birnin Moscow.

Hotunan da masu bincike suka dauka na jirgin na nuna jirgin yayi kacha-kacha kusada wasu tsubin a jikin wasu tarin katako.

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.