Isa ga babban shafi
Turkiya- Amurka

Erdogan ya caccaki Clinton ta Amurka

Shugaban Turkiyya Racep Tayyip Erdogan ya yi kakkausar suka ga ‘yar takarar shugabancin kasar Amurka a jam’iyyar Democrat Hillary Clinton, bayan da za ta yi nazarin bai wa Kurdawan Syria makamai.

Shugaban Turkiya Recep Tayyip Erdogan da Hillary Clinton ta Amurka
Shugaban Turkiya Recep Tayyip Erdogan da Hillary Clinton ta Amurka Reuters
Talla

Erdoagan wanda ke gabatar da jawabi a tashar talabijin ta kasar ya ce, abin da Cliton ke neman yi ba zai samu karbuwa ba daga Turkiyya.
 

Hillary dai ta ce, Kurdawa manyan aminan Amurka ne a Syria da Iraqi, kuma abu ne mai yiyuwa a ba su makamai idan ta yi nasara a zaben shugabancin kasar mai zuwa.

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.