Isa ga babban shafi
Turkiya

Turkiya ta kama masu tsaron fadar shugaban kasa 300

Rahotanni daga  Turkiya sun ce shugaban kasar Recep Tayyip Erdogan ya bada umurnin kama masu tsaron fadar shugaban kasar 300 sakamakon yunkurin juyin mulkin da akayi a kasar.

Shugaban kasar Turkiya Recep Tayyip Erdogan
Shugaban kasar Turkiya Recep Tayyip Erdogan REUTERS/Umit Bektas
Talla

Rahotanni sun ce tuni aka kama 283 daga cikin su saboda zargin cewar suna da hannu a juyin mulkin da bai yi nasara ba.

A wani labara kuma, gwamnatin Turkiya ta soke fasfo din mutane 10,856 saboda fargabar da ake da shi cewar masu rike da su na da hadari.

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.