Isa ga babban shafi
Amurka

Amurka za ta kulla yarjejeniya da Birtaniya- Trump

Mutumin da ake sa ran zai tsaya takaran shugabancin Amurka a karkashin jam‘iyyar Republican Donald Trump ya ce, Amurka ba za ta sanya Birtaniya a baya ba wajen kulla yarjejeniyar kasuwanci, ko da kuwa ta kada kuri’ar ficewa daga kungiyar kasashen Turai.

Donald Trump na jam'iyyar Republican a Amurka
Donald Trump na jam'iyyar Republican a Amurka REUTERS/Kevin Lamarque
Talla

Kalaman Donald Trump dai sun sha ban-ban da na shugaba Barack Obama wanda ya furta akasin haka a watan jiya.

Mr Trump ya ce, yana kyauta zaton cewa Birtaniya za ta fi samun sa’ida idan ta fice daga kungiyar kasashen Turai.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.