Isa ga babban shafi
Afghanistan

Ba Za'a Tuhumi Sojan Amurka Da Laifin Yaki Ba Saboda Kai Hari Asibiti Da Kashe mutane 42 a Afghanistan

Kwamandan Sojan Amirka da suka kai mummunar hari a wani asibiti dake birnin Kunduz na kasar Afghanistan inda suka kasha mutane 42, ya ce babu wani tuhuman laifukan yaki da za’a yiwa Sojan da suka aikata kisan.

Kofar shiga Asibitin  Kunduz wanda aka kai hari daya kashe mutane 42 tun 30/10/2015.
Kofar shiga Asibitin Kunduz wanda aka kai hari daya kashe mutane 42 tun 30/10/2015. REUTERS/Stringer
Talla

Harin an kais hi ne kan sansanin likitoci dake bada agaji kyauta, wato Doctors without Borders, ya haifar da suka daga sassan duniya, inda har shugaban Amirka Barack Obama ya gabatar da jawabin neman afuwa.

Janar Joseph Votel kwamandan Dakarun Amurka dake kasar Afghanistan ya ce binciken sun a nuna cewa babu wani sojan su da yayi kuskure wajen aiki.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.