Isa ga babban shafi
FIFA

Ana ci gaba da kama jami'an FiFA

Mahukuntan Switzerland sun cafke wasu jami’an hukumar kwallon kafa FIFA guda biyu a Zurich da ake zargi sun karbi cin hanci na miliyoyin daloli. 

Kujerar FIFA
Kujerar FIFA
Talla

Rahotani daga kasar Swiziland na nuni da cewa hukumar dake gudanar da bincike dangane da batun karbar ci hanci da rashawa a hukumar kwallo kafa ta duniya Fifa ta cafke wasu mutane da ake zargi nada hanu dumu dumu a badakalar ci hanci da rashawa. An dai bayyana cewa mutanen da ita hukumar ta cafke yanzu haka za su kai 12.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.