Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Hon Sama'ila Muhammed

Wallafawa ranar:

Firiya Ministan Girka Alexi Tsipiras ya ce zaben jin ra’ayin jama’ar kasar da za’ayi a karshen wannan mako zai ba su damar samun karfin kulla yarjejiniya da kungiyar kasahsen Turai.Wannan na zuwa ne a dai dai lokacin da wa’adin biyan bashin Girka zai cika daren yau.A tattaunawarsu da Bashir Ibrahim Idris honorable Samaila Muhammaed, masanin tattalin arziki ya ce kin goyan bayan shirin a zaben raba gardamar ba zai yiwa Turai tasiri ba. 

Firiya Ministan Girka Alexis Tsipras
Firiya Ministan Girka Alexis Tsipras Reuters
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.