Colombia
Colombia ta hau teburin sulhu da ‘Yan tawaye
Gwamnatin Colombia ta koma teburin tattaunawa da ‘Yan Tawayen FARC a birnin Havana na Cuba bayan sakin Janar din sojin kasar da suka kama. Shugaban tawagar gwamnatin kasar Humberto de la Calle, yace sun bude wani sabon babi jiya na tattaunawar, abin da yace ya kawo karshen tankiyar da aka samu.
Wallafawa ranar:
Talla
Rikicin tsakanin ‘yan tawayen FARC da sojojin gwamnati ya yi sanadiyar kashe mutane sama da 220,000.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu