Italiya
Muna cikin yakin duniya na uku-inji Fafaroma
Fafaroma Francis ya jagoranci bikin cika shekaru 100 da kaddamar da yakin duniya na farko a kasar Italiya,kuma a cikin jawabin da ya gabatar a wata makabarta da aka binne daruruwan Sojoji a arewa maso yammacin Italiya, Fafaroma yace matsalolin tashin hankali da duniya ta ke ciki yanzu tamkar yakin duniya ne na uku.
Wallafawa ranar:
Talla
Bikin na tuna yakin duniya na farko na zuwa ne a yayin da ake ci gaba da rikici a kasashen Iraqi da Syria da Ukraine da kuma rikicin Boko Haram a Najeriya.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu