Isa ga babban shafi
Serbia

Kotun MDD ta fara sauraren karar Ratko Mladic

Kotun Hukunta mutanen da suka aikata laifukan yaki ta MDD dake zaman ta a Hague ta fara sauraron karar da aka kai na tsohon Kwamandan Sojan Serbia Ratko Mladic.A zaman kotun Ratko Mladic yaki amsa laifi inda ya nemi a bashir bayanan a rubuce domin yayi nazari tare da lauyan sa.Bayan wannan bukata sai Alkalin Kotun, Alphons Orie yace za a cigaba da tsare Mr. Mladic, a inda ake tsare wadanda ake tuhuma, kuma lauyan da aka bashi, Mr Aleksandar Aleksic, zai sa shi a hanya gameda sharuddan tsare shi. 

Tổng thống Serbia Boris Tadic trả lời phỏng vấn báo giới tại Belgrad (26/5/2011) về việc bắt giữ cựu tướng Ratko Mladic.
Tổng thống Serbia Boris Tadic trả lời phỏng vấn báo giới tại Belgrad (26/5/2011) về việc bắt giữ cựu tướng Ratko Mladic. REUTERS/Ivan Milutinovic
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.