Isa ga babban shafi
Majalisar Dinkin Duniya

MDD ta koka kan ci gaba da safarar miyagun kwayoyi

Majalisar Dinkin Duniya ta ce duniya ta gaza a yakin da take da sha da kuma safarar miyagun kwayoyi, saboda haka ya dace a dauki matakin halarta wasu daga cikin wadannan haramtattun kwayoyin, ko za’a samu nasara.Wani kwamitin masana da Majalisar Dinkin Duniay ta kafa, a karkashin Tsohon Sakatare Janar, Kofi Annan, da kuma Tsoffin shugabanin kasahsen Mexico, Colombia, Brazil da kuma Dan kasuwa Sir Richard Branson, yace yaki da haramtattun kwayoyin sun haifar da tashin hankali, da kuma mutuwar dubban mutane.Rahotan yace, an samu karuwar masu anfani da tabar wiwi da kashi 35 a duniya, daga shekarar 1998 zuwa 2008, yayin da masu anfani da hodar ibilis ta cocaine suka kasru da kashi 27.  

Reuters
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.