Isa ga babban shafi
Serbia

Kotu ta yanke hukunci mika Ratko Mladic ga babbar kotun duniya

Kotun kasar Sabiya ta yanke hukuncin mika Ratko Mladic tsohon kwamandan sojojin Bosniya ga babbar kotun hukunta manyan laifukan yaki ta Majalisar Dunkin Duniya, bayan tabbtar da koshin lafiyarsa.Wannan dai na zuwa ne bayan da dangin Mista Mladic suka bayyana cewa ba shi da koshin lafiyar da zai gurfana a gaban kotu tare da watsi da zargin da ake masa na aikata laifukan yaki.Ana dai zargin Mista Mladic ne da aikata laifukan yaki, tare da samar da wani sansanin yaki lokacin yakin shekarar 1992-1995 na yaki da Musulman Bosniya 

Ratko Mladic tsohon kwamandan sojojin Bosniya
Ratko Mladic tsohon kwamandan sojojin Bosniya ®Reuters
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.