Isa ga babban shafi
Sri Lanka

Kasar Sri Lanka ta soki shirin gudanar da binciken Majalisar Dinkin Duniya

KASAR Sri Lanka ta soki Majalisar Dinkin Duniya, kan shirin tan a kaddamar da binciken cin zarafin jama’a da ake zargin sojin kasar da aikatawa.Kakakin Gwamnatin kasar, Keheliya Rambukwella, yace Majalisar Dinkin Duniya na da wata manufa ta dabam wajen binciken.Rambukwella yace, kaddamar da bincike wata hanya ce ta farfado da kungiyar Tamil Tigers, wanda ba zasu amince da shi ba. 

Reuters
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.