Isa ga babban shafi
Colombiya

Yan Sanda sun kama Sarauniyar kyau

YAN Sanda a Argentina, sun kama Sarauniyar kyaun kasar Colombia, Angie Sanclemente Valencia, akan zargin fataucin miyagun kwayoyi.Yan sandan na zargin Valencia da anfani da kananan Yan mata dan fataucin hodar iblis daga Argentina zuwa Turai.An dai kama Sarauniyar ce, a wani gidan yara dake Buenois Aires, a kasar Argentina, bayan an kwashe watanni biyar ana neman ta. 

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.