Isa ga babban shafi
RIKICIN GAZA

Shugaban Amurka Biden ya jaddada goyon bayan kasarsa ga Isra'ila

Shugaba Joe Biden, ya bayyana alhini a game da harin da Hamas ta kai wa Isra’ila, inda ya ce Amurka na cikin shiri don kara taimaka wa Isra’ila don tabbatar da tsaro da kare lafiyar al’ummarta. Biden, wanda ke gabatar da jawabi a daren jiya, ya tabbatar da mutuwar Amurka 14 a wannan lamari, yayin da ya ce ba za su taba ja da baya a game da irin goyon bayan da suke bai wa Isra’ila ba. 

Shugaban Amruka Joh Biden da Fra-ministan Israela Benjamin Netanyahu
Shugaban Amruka Joh Biden da Fra-ministan Israela Benjamin Netanyahu REUTERS - Ronen Zvulun
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.