Isa ga babban shafi
Syria

An kashe kakakin IS a Aleppo

Kungiyar Mayakan ISIS tace an kashe kakakinta ta Abu Muhammad al-Adnani lokacin da yake sa ido kan ayyukan mayakan su a Aleppo dake Syria.

Sojin gwamnati suna samun nasara a Syria
Sojin gwamnati suna samun nasara a Syria REUTERS/Abdalrhman Ismail
Talla

Kamfanin dillancin labaran Faransa ya ruwaito cewa, kungiyar ta sanar da haka ne a shafin ta na intanet.

ISIS din ta ce Sheikh Abu Muhammad al-Adnani, mai Magana da yawun ta, yayi shahada lokacin da yake sa ido kan yaki da sojojin gwamnati a Aleppo.

Kisan dai gagarumar nasara ce ga sojojin gwamnatin Syria dake ci gaba da samun galaba a Aleppo.

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.