Isa ga babban shafi
Syria

Dakarun Syria sun kashe mayakan Al-Nusra

Dakarun gwamantin Syria sun kashe mayakan kungiyar Al-Nusra reshen kungiyar Al-Qaida a kasar akalla 19 a kusa da garin Allepo da ke arewacin kasar kamar dai yadda wata kungiya mai zaman kanta da ke sa-ido kan lamurran da ke faruwa a kasar ta sanar.

Dakarun kasar Syria
Dakarun kasar Syria REUTERS/Omar Sanadiki
Talla

Haka zalika sojojin na gwamnati sun harba bama-bamai akan wasu unguwannin da ke arewacin birnin tare da kashe mutane da dama ciki, har da fararen hula a cewar kungiyar ta OSDH mai ofishi a Birtaniya.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.