Isa ga babban shafi
Amurka-Rasha-Syria

Sojan Syria na ci gaba da nosawa zuwa garin Palmyra

Dakarun gwamnatin Syria da ke samun goyon bayan sojin saman Rasha na ci gaba da nosawa a cikin Palmyra domin fatattakar mayakan IS daga ciki wannan gari mai tarihi da ya share tsawon watanni a hannun kungiyar.

Wuraren tarihi a Palmyra
Wuraren tarihi a Palmyra Photo : Wikipedia
Talla

Manema labarai da ke kan wani tsauni a gefen birnin na Palmyra, sun tabbatar da cewa sojin kasa na Syria na a kofar Palmyra, kuma kafin nan tuni suka karbe ikon ganin Amiriyah da ke kusa da shi.

IS dai na a matsayin kungiyar ‘yan ta’adda da ta fi tayar da hankalin duniya a wannan zamani, inda ake danganta hare-haren kungiyar da Hare-haren Brussels da kuma Paris a kan baraden kungiyar.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.