Isa ga babban shafi
Taliban

An gwabza fada tsakanin mayakan Taliban

An samu barkewar rikici tsakanin bangarorin kungiyar mayakan Taliban da ke gaba da juna a kudancin lardin Zabul a kasar Afghanistan. Mayakan da dama ne aka ruwaito sun mutu a rikicin da ya barke tsakanin masu biyayya ga Mullah Akhtar Mansour da kuma mabiyan Mansoor Dadullah.

Mayakan Taliban sun shafe shekaru 13 suna yaki a Afghanistan
Mayakan Taliban sun shafe shekaru 13 suna yaki a Afghanistan Photo par RADIO FREE EUROPE/RADIO LIBERTY/Radio Free Europe/ Rad
Talla

Rahotanni sun ce tun a jiya mayakan ke kisan junansu inda aka kashe mutane kusan 100.

Jami’an tsaron Afghanistan sun ce tun a ranar Assabar ne rikicin ya barke, kuma rikicin ya sa an tsinci gawarwakin mutanen kabilar Hazaras da mayakan suka sace a watan Oktoba.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.