Isa ga babban shafi
Thailand

An gurfanar da dalibai a gaban Kotu

An gurfanar da wasu daliban Kasar Thainland 14 a gaban kotu, kan laifukan aiwatar da gangami siyasa da ya kaucewa dokokin kasar, laifin da daliban ka iya fuskantar hukunci daurin shekaru 7 a gidan kaso.

Firiya Ministan Thailand Prayuth Chan-ocha
Firiya Ministan Thailand Prayuth Chan-ocha REUTERS/Chaiwat Subprasom
Talla

Daliban dai sun kalubalanci Gwamnatin Sojin kasar, wanda suke gani ana Musgunawa fararar hula, tun bayan karbe ikon tafiyar da kasar daga hannu zabebben gwamnatin tun a cikin shekarar da ta gabata.

Rahotanin sunce al’ummar Thailand da dame ne, ke kin jin yadda ake tafiyar da mulkin kasar, wanda a koda yasuhe ke bukatar gani mulki ya koma hannu farin hula.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.