Isa ga babban shafi
Laos

Ministan tsaron Laos ya mutu a hadarin jirgin sama

Wani jirgin sojan Laos dake dauke da tawagar ministan tsaro kasar tareda rakiyar Gwamnan yankin Vientiane ya fado a wani yankin dake arewacin kasar a safiyar yau dinan.

Tarkacen Jirgin dake dauke da  Ministan tsaron Laos
Tarkacen Jirgin dake dauke da Ministan tsaron Laos
Talla

Ya zuwa yanzu , kamar dai yadda Gwamnatin kasar Laos ta sanar ana ciggaba da gudanar da bicinke domin ceto mutanen da jirgin ke dauke da su,
Yayi da kamfani dilanci labaren Laos ke tabatar da mutuwar jami’an Gwamnatin kasar Laos biyar, mutanen da suka hada da ministan tsaro na kasar.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.