Isa ga babban shafi
Saudiya

Wata 'yar kasar Saudiyya ta nemi kotun Yamen ta amince da auren saurayin ta

Wata Kotu a kasar Yemen ta fara sauraron karar da wata Yar kasar Saudi Arabia, mai suna Huda al-Niran ta shigar, inda take neman kotun ta daura mata aure da saurayin ta Mohammed Tahar.Ita dai Huda ta bijirewa mahaifan ta ne, wadanda suka ki amincewa da auran, inda ta tashi daga Saudiya ta tafi Yemen, kuma yanzu haka take neman kotu ta amince da auren.Wannan al’amari ya janyo hankalin jama’a da kuma kungiyoyin fararen hula wadanda suke goya mata baya.Yanzu dai haka alkali ya dage shari’ar zuwa ranar 1 ga watan gobe na Disamba. 

Wata mace 'yan kasar Saudi Arabiya
Wata mace 'yan kasar Saudi Arabiya Divulgação
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.