Isa ga babban shafi
Saudi Arabiya

An fille kan mai fataucin kwayoyi a Saudiyya

Hukumomi a kasar Saudiyya sun aiwatar da hukuncin fille kan wani dillalin miyagun kwayoyi masu sa maye, dan kasar Pakistan, bayan an kama shi ya shiga kasar da miyagun kwayoyin.Mutumin mai suna Salim Shah Sayed Shah, kamar yadda maaikatar Harkokin cikin gidan kasar Saudiyya ke cewa dazun, an kamashi da tilin miyagun kwayoyin ne.Cikin watanni 4 da suka gabata dai jimillan mutane 681 aka kama da safarar miyagun kwayoyi cikin kasar ta Saudiyya, kuma tarin miyagun kwayoyin da suka kai na kudin Amirka Dolla miliyan 460 aka kama. 

Ministan harkokin cikin gidan Saudi Arabiya, Yarima Nayef
Ministan harkokin cikin gidan Saudi Arabiya, Yarima Nayef Reuters
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.