Saudiya
Saudiya ta mayar da bakin haure 60,000 kasashensu
Tun bayan kaddamar da kaddamar da tankade da rairaya wadadan bas u da cikakkun takardun zama, hukumomin Saudi Arabia sun ce sun mayar da baki ‘yan kasashen waje 60,000 kasashen su, a wani mataki na korar baki.
Wallafawa ranar:
Talla
Ministan cikin gida, Mohammed bin Nayef, ya ce har yanzu ba su kammala aikin korar marasa takardun ba.
Akalla baki miliyan daya ne daga Bangladesh, Philippinnes, India, Nepals, Pakistan da Yemen suka bar kasar kafin a fara korar bakin marasa takardu.
Har ila yau korar bakin ya shafi daruruwan mutane daga kasashe nahiyar Afrika.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu