Saudiya
Ana matsalar Leborori a Saudiya bayan sallamar bakin haure
Hukumomi a kasar Saudiya sun koka dangane da yadda ake fama da matsalar tsadar lebarori a cikin kasar, kwanaki kadan da kaddamar samame domin kwashe bakin haure domin tura su zuwa kasashensu. Ma’aikatan kasar da wasu masu zaman kansu sun ce yanzu haka babu ma’aikata bayan sallamar bakin hauren inda labarori ke bin layi domin neman aikin yi. Sai dai a yanzu an shiga matsalar karancin ma'aikatan.
Wallafawa ranar:
Talla
A ranar Litinin ne hukumomi a kasar Saudiya suka tasa keyar dubban mutanen da ke zaune a kasar ba tare da takardar zama ba zuwa kasashensu na asali.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu