Isa ga babban shafi
China/Sin

Kusan mutane 20 sun mutu sakamakon girgizar kasa a China

Hukumomin Kasar China sun tabatar da mutuwar kusan mutane 20 sakamakon wasu girgizan kasa biyu da aka afku yau a lardin Gantsu, da ke Arewa maso Yammacin kasar.Wami jami’I mai suna He Minxian, dake Yankin na Gansu, yace bayan mutane 19 da suka mutu, wasu fiye da 200 sun sami raunuka. 

Wata mawakiyar kasar China yayin da take jajantawa Sojoji da mutanen da girgizar kasar ta afkawa a shekarar 2008
Wata mawakiyar kasar China yayin da take jajantawa Sojoji da mutanen da girgizar kasar ta afkawa a shekarar 2008 REUTERS/Stringer
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.