Korea ta Arewa
Korea ta Arewa ta yi barazanar kaddamar da yaki da Korea ta kudu
Gwamnatin kasar Korea ta Arewa tace ta fada yaki da makwabciyarta Korea ta Kudu, lamarin da kuma Korea ta kudun tace wannan barazana ce kawai a wani sabon gargadi da Korea ta Arewa ke aika wa Amurka.
Wallafawa ranar:
Talla
Majalisar Dinkin Duniya ta karfafa wa kasar Korea ta Arewa takunkumi saboda gwajin makaminta na Nukiliya zango na uku.
Kasashen Korea ta Arewa da korea ta Kudu sun dade suna adawa da juna tun yakin kasashen biyu a 1953 kafin su cim ma wata yarjejeniyar zaman lafiya.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu