Isa ga babban shafi
Thailand

Sojin Thailand sun kashe ‘Yan tawaye 17

Rundunar Sojin kasar Thailand ta ce ta hallaka ‘Yan tawaye 17 da suka kai hari sansanin sojin, da ke kudancin kasar. Sakatare Janar na Hukumar tsaron kasar, Laftanal Janar Paradorn Pattanathabutr, ya ce ‘Yan Tawaye 60 dauke da muggan makamai suka kai harin da misalin karfe 1:30 na safe, amma dakarun kasar suka yi nasara akan su.

Sojojin kasar Thailand
Sojojin kasar Thailand
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.