Isa ga babban shafi
Saudiya

Gwamnatin Saudiya ta nada Mata a Majalisar Shura

Gwamnatin Saudi Arebiya ta amince da matakin nada mata cikin Majalisar Shura, wanda hakan shi ne karo na farko a kasar. Wannan mataki na zuwa ne a dai dai lokacin da ake ci gaba da samun sauye sauye a kasashen larabawa. Sai dai kuma an samu rabuwar kai tsakanin Malaman Addini inda wasu suke ganin wannan bai dace ba saboda babu Annabawa Mata wasu kuma suna ganin matakin bai sabawa shari’a ba. Kamar yadda za ku ji a Rahoton Kabiru Yusuf daga Saudiya.

Matan kasar saudi Arebiya.
Matan kasar saudi Arebiya. © Reuters
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.