Isa ga babban shafi
Yemen

Jami’an tsaron Yemen sun kashe ‘Yan al Qaeda 30

Jami’an Tsaron kasar Yemen, sun ce sun kashe ‘Yan kungiyar Al Qaeda 30, a wani hari da suka kai ta sama a kudancin kasar. Jami’an sun ce sun dakile shirin kai hari da ‘Yan kungiyar suka shirya kai wa a ofisoshin Jakadanci. Rahotanni sun ce, wani jami’in aikin agaji na kungiyar Red Cross, ya rasa ransa a harin.

Wani wuri da aka kai hari a Yemen
Wani wuri da aka kai hari a Yemen REUTERS/Stringer/Files
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.