Isa ga babban shafi
Koriya ta Arewa

Koriya ta Arewa ta gayyaci Hukumar Kula da Makamashin Nukiliya ta MDD

Hukumar Kula da Makamin Nukiliya ta Majalisar Dinkin Duniya, IAEA, ta ce Hukumomin kasar Koriya ta Arewa sun gayyace ta, dan ziyarar kasar.

Talla

Matakin na zuwa ne, bayan tayin baiwa kasar agajin abinci tonne 240,000 da Amurka tayi, domin ganin kasar ta Koriya ta Arewa ta yi watsi da shirin samar da makamin nukiliyar.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.