Isa ga babban shafi

An tarwatsa wani gungun Sinawa, masu sana'ar cripto a kasar Libiya

Mahukuntan Libya sun ce sun   tarwatsa wani gungun mutane masu aikin samar da kudaden intanet na Crypto a yammacin kasar, inda suka ce suna tsare da wasu ‘yan kasar China 50 dangane daa  haka. 

និមិត្តសញ្ញារូបិយបណ្ណរូបិយវត្ថុមាស កាក់ Bitcoin, Ethereum, Litecoin, zcash, ripple ។
និមិត្តសញ្ញារូបិយបណ្ណរូបិយវត្ថុមាស កាក់ Bitcoin, Ethereum, Litecoin, zcash, ripple ។ Nuthawut - stock.adobe.com
Talla

Ma’aikatar harkokin cikin gidan kasar ta bayyana a wata sanarwa cewa an kama wasu matasa masu karancin shekaru a garin Zliten mai nisan kilomita 160 daga babban birnin kasar, Tripoli, inda suke kokarin gudanar da wannan harka da taimakon wasu ‘yan kasar China 50. 

Wani hoton bidiyo da aka wallafa a shafin dandalin sadarwar Facebook na ofishin mai gabatarwar Tripoli ya nuna wani katafaren gida mara tagogi da gwamman manyan fankoki a cikin dakunan da kuma dimbin na’urar komfuta wanda wadanda aka Kaman suke amfani da su. 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.