Chadi
Kafafen yada labaran Chadi sun fusata kan rashin gayyatar su taron sulhu
Kafafen yada labarai masu zaman kansu a kasar Chadi, sun yanke shawarar kin wallafa labarai balantana yada shirye-shirye tsawon yinin gobe Asabar a duk fadin kasar, domin nuna bacin ransu game da yadda aka nisantar da su daga taron mahawara da aka yi tsakanin gwamnati, ‘yan tawaye da kuma ‘yan adawa a birnin Doha na kasar Qatar.Daga birnin Ndjamena ga rahoton da wakilinmu Tijjani Mustapha Mahdi ya aiko mana.
Wallafawa ranar: