Isa ga babban shafi

Yadda aka bude taron tattaunawar sulhun kasar Chadi

An bude taron share fagen tattaunawa tsakanin wakilan gwamnatin Chadi, na 'yan tawaye da kuma wakilan ‘yan adawar siyasar kasar a birnin Doha na kasar Qatar.

Firaministan kasar Chadi Albert Pahimi Padacke a birnin Doha a yayin da ake fara tattaunawar zaman lafiya a ranar Lahadi.
Firaministan kasar Chadi Albert Pahimi Padacke a birnin Doha a yayin da ake fara tattaunawar zaman lafiya a ranar Lahadi. © KARIM JAAFAR / AFP
Talla

Sai dai jim kadan bayan bude taron, an jinkirta fara tattaunawar sai bayan kwanaki uku saboda wasu dalilai, kamar dai yadda za a ji a rahoton da wakilinmu Tijjani Moustapha Mahadi ya aiko mana daga birnin Ndjamena.

Sai a latsa alamar sautin da ke sama domin sauraron rahoton da wakilin Tijjani Mahadi.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.