Isa ga babban shafi

Ana ci gaba da kokarin kashe wutar daji a Algeria

Yanzu haka ana ci gaba da kokarin kashe wutar dajin da ta tashi tun cikin makon jiya a kasar Algeria, inda alkalumma suka tabbatar da mutuwar mutane akalla 90.

Shugaban kasar Algeria Tebboune
Shugaban kasar Algeria Tebboune AFP - -
Talla

Gwamnatin Algeria na binciken musabbabin kashe wani mutun da ake zargi da hannu wajen tashin mahaukaciyar gobarar daji da kasar bata taba ganin irinsa ba.

Wutar daji na daya daga cikin matsalolin zaffafar yanayi a duniya
Wutar daji na daya daga cikin matsalolin zaffafar yanayi a duniya fao.org

Bayanai sun ce har zuwa safiyar yau, akwai bakin wuta har guda 19 a wurare daban daban da ake kokarin kashewa a sassan kasar.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.