Isa ga babban shafi

Hukumomin Tanzania na tsare da Freeman Mbowe jagoran yan adawa

Jam’iyyar adawa a Tanzania ta yi kiran ganggami a yau asabar da nufin  nunawa hukumomin kasar cewa ba ta yi na’am da kama jagoran ta ba.

Shugabar tanzania Samia Suluhu Hassan
Shugabar tanzania Samia Suluhu Hassan AP
Talla

Kusan kwanaki goma kenan da ake tsare da  Freeman  Mbowe da wasu magoya bayan sa a lokacin da suka yi kokarin  gudanar da wani  ba bisa ka’aida ba.

Freeman Mbowe (ici en mars 2020) fait partie des figures de l'opposition arrêtées ce lundi 2 novembre en Tanzanie.
Freeman Mbowe (ici en mars 2020) fait partie des figures de l'opposition arrêtées ce lundi 2 novembre en Tanzanie. REUTERS/Emmanuel Herman

 

Sakatary jam’iyyar ta Chadema mai suna  John Mnyika ya musanta tuhumar da ayiwa shugaban jam’iyyar na cewa ya na kokarin rusa zaman lafiya da kasar ke ciki.

Yanzy haka kungiyoyi daga kasashen Duniya na ci gaba da kira ga Shugabar kasar  Samia Suluhu Hassan na ganin ta mutunta dokokin  kare bil Adam.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.