Isa ga babban shafi
Najeriya - Ghana

Najeriya da Ghana na kokarin warware matsalar Diflomasiyar dake tsakaninsu

Majalisar dokokin Najeriya da ta kasar Ghana sun kafa wani kwamiti da nufin warware matsalolin kasuwanci da na Diflomasiyar da suka kunno kai a tsakaninsu, tun bayan da Ghana ta ce duk wani dan Najeriya da ke son gudanar da harkokin kasuwanci a kasar, sai ya zuba dala miliyan daya.

Yaswirar duniya dake nuna kasashen Ghana da Najeriya
Yaswirar duniya dake nuna kasashen Ghana da Najeriya © Wikipedia
Talla

An yanke shawarar kafa kwamitinin ne a karshen ganawar shugabannin majalisun dokokin kasashen biyu, kamar yadda Kabir Yusuf ya bayyana a cikin rahoton da ya aiko mana.

01:30

Rahoton Muhammadu Kabiru Yusuf kan shirin Ghana da Najeriya wajen warware matsalar kasuwancin dake tsakaninsu

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.