Isa ga babban shafi
sudan - Tattalin arziki

Sudan ta karya darajar kudinta sabodo sharrudan masu bada lamuni

Sudan ta bayyana cewar zatayi watsi da tsarin canjin kudin musayarta da take amfani da shi, domin amincewa wani sabon tsari kamar yadda Asusun Lamuni na Duniya IMF ya tanada, adai - dai lokacin da kasar ke fuskantar suka daga cikin gida.

Takardar kudin Sudan
Takardar kudin Sudan Reuters
Talla

Wannan naga cikin sauye-sauye na baya-bayan nan da hadin gwiwar gwamnatin soja da ta fararen hula ke dauka a Sudan, tun bayan zanga-zangar da ta yi sanadiyyar hambarar da Omar Hassan al-Bashir a watan Afrilun shekarar 2019.

Yunkurin na da niyyar rage karfin kasuwanin bayan fage, inda kwanan na aka canza fam din kasar kusan 400 kan dala 1, yayin da aka kayyade farashin hukuma a fam 55.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.