Isa ga babban shafi
Nijar-China

Nijar ta tsaurara matakai don hana shigowar Coronavirus daga China

A wani mataki na dakile shigowar cutar nan ta coronavirus ko murar mashako cikin kasar Nijar, hukumomi a Damagaram da Zinder yankunan da 'yan China suka fi shige-da-fice cikinsa fiye da sauran sassan kasar, la'akari da yadda matatun mai ke cikinsa, yanzu haka an haramta zirga-zirgar 'yan Chinar daga Nijar zuwa kasar da nufin hana shigowar cutar. Daga Damagaram ga rahoton wakilinmu Ibrahim Malam Tchillo.

Matakan gwaje-gwaje kafin shiga jirgi don gudun yaduwar coronavirus.
Matakan gwaje-gwaje kafin shiga jirgi don gudun yaduwar coronavirus. REUTERS/Athit Perawongmet
Talla
03:04

Nijar ta tsaurara matakai don hana shigowar Coronavirus daga China

Ibrahim Malam Tchillo

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.