Isa ga babban shafi
Liberia

'Yan Liberia na dakon sakamakon zaben shugaban kasa

A yau Talata al’ummar Liberia suka sake kada kuri'a a zaben shugaban kasa zagaye na biyu, inda aka fafata tsakanin mataimakin shugaban kasa Joseph Boakai da kuma tsohon gwarzon dan wasan kwallon kafa na duniya, Sanata George Weah.

Ana gab da soma jefa kuri'a a Liberia
Ana gab da soma jefa kuri'a a Liberia AFP/Issouf Sanogo
Talla

Da misalin karfe 8 agogon kasar ne ake saran bude tashoshin zabe. A saurari Rahoton Abdurrahman Gambo Ahmad daga birnin Monrovia.

01:27

Rahoto kan bude rumfunar zabe a Liberia

Abdurrahman Gambo Ahmad

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.