Isa ga babban shafi
Liberia

An kammala shirin zaben Liberia

A gobe talatar ake saran gudanar da zaben shugaban kasar Liberia zagaye na biyu, inda mataimakin shugaban kasa Joseph Bokai zai fafata da Sanata George Weah.

Dan takarar zaben shugabancin Liberia George Weah à Monrovia
Dan takarar zaben shugabancin Liberia George Weah à Monrovia REUTERS/Thierry Gouegnon
Talla

Wannan ya biyo bayan tsaikon da aka samu sakamakon kalubalantar kuri'un farko da hukumar zabe ta gabatar da kotun koli ta ce dole a sake tantance su. Yanzu haka an kamamla yakin neman zabe.

A saurari rahoton Abdurrahman Gambo Ahmad daga birnin Monrovia.

01:32

Al'ummar Liberia sun kammala shirin zabe

Abdurrahman Gambo Ahmad

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.