Nijar
‘Yancin kare 'yan jaridu ya samu koma-baya a Nijar
Yaune duniya ke tuni da ranar ‘yancin ‘yan jarida, sai dai Nijar ta samu koma- baya na matsayi 9 daga ta 52 a bara zuwa ta 61 a bana cikin tsarin rahoton reporters sans frontier, wannan kuma bai rasa nasaba da kame-kamen ‘yan jarida na baya bayan nan, sannan da irinbarazanar da suke fuskanta, Salisu Isah ya hada aiko da rahoto daga Maradi.
Wallafawa ranar:
Talla
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu