Isa ga babban shafi
Nijar

An yi ranar Ma’aikata a Nijar

Zanga-zanga ta mamaye manyan biranen duniya a ranar ma’aikatan kwadago ta duniya. Ma’aikatan Kwadagon a Jamhuriyar Nijar sun bi sahun takwarorinsu na duniya wajen gudanar da bikin ranar ma’aikata ta duniya. Kamar yadda Sule Maje Rejeto ya aiko da rahoto.

An yi bikin ranar Ma'aikatan kwadago a Nijar
An yi bikin ranar Ma'aikatan kwadago a Nijar Boureima Hama-AFP
Talla

03:03

An yi ranar Ma’aikata a Nijar

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.