Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Sani Rabiu kan harkokin kasuwanci a birnin Bangui

Wallafawa ranar:

Fargaban rikicin da ake samu akai-akai ya tsayar da harkokin kasuwanci a birnin Bangui na kasar Jamhuriyar Afrika ta Tsakiya.Ko a karshen makon da ya gabata wasu ‘yan bindiga sun kai wani kazamin hari a wani sansanin ‘yan gudun hijira na Ngakobo inda aka kashe mutane 11. Abdoulaye Issa ya tattauna da Sani Rabiu masanin tattalin arziki Afrika kan halin da ake ciki.

'Yan gudun hijiran Jamhuriyar Afrika ta Tsakiya
'Yan gudun hijiran Jamhuriyar Afrika ta Tsakiya David Belluz/ International Rescue Committee
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.