Isa ga babban shafi
Lafiya Jari ce

Ciwon kai alama ce dake bayyana wasu cututuka na boye

Wallafawa ranar:

Matsalar ciwon kai, abune dake yawan addabar jama'a,masana kimiya sun ce sau da dama ciwon kai alama ce ta wasu cututuka dake boye a jikin dan’adam kamar yadda zaku ji Karin bayani a shirin Lafiya Jari tare da Shehu Saulawa

Wani mai fama da ciwon kai.
Wani mai fama da ciwon kai. Crédit : Image Source
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.